Jami'ar Musulunci ta Madinah

Jami'ar Musulunci ta Madinah

Bayanai
Iri Islamic university (en) Fassara
Ƙasa Saudi Arebiya
Mulki
Hedkwata Madinah
Tarihi
Ƙirƙira 6 Satumba 1961

iu.edu.sa

Jami'ar Musulunci ta Madinah (da Larabci الجامعة الإسلامية بالمدينة المنورة) masarautar Saudi Arabiya ta kafa jami'ar bisa umarnin sarauta a shekarar 1961[1] a tsattsarkan birnin Musulunci na Madina. Koda yake wasu sun danganta akidar Salafiyya da bude jami'ar, ana ganinta a matsayin rashin fahimta sakamakon halayyar da cibiyar ta ke da ita ga kowane akida. [2][3][4][5][6] Jami'ar ta sami takardar shaidar digiri na jami'a ba tare da banbanta ta ba daga Hukumar Kula da Ilimin Kimiya da Nazari a watan Afrilun shekarar dubu biyu da sha bakwai 2017.[7]

Wannan jami'a an tsara shi ne kawai ga ɗaliban musulmai maza.

  1. Madinah Archived 2010-06-15 at the Wayback Machine Saudi Embassy. Winter 2000.
  2. M. Milosevic; K. Rekawek (3 April 2014). Perseverance of Terrorism: Focus on Leaders. IOS Press. p. 133. ISBN 978-1-61499-387-2.
  3. Chaplin, Chris. "Salafi Islamic piety as civic activism: Wahdah Islamiyah and differentiated citizenship in Indonesia." Citizenship studies 22.2 (2018): 208-223.
  4. Determann, Jörg Matthias. "Circuits of Faith: Migration, Education, and the Wahhabi Mission by Michael Farquhar." The Middle East Journal 71.2 (2017): 331-332.
  5. Chaplin, Chris. "Imagining the land of the two holy mosques: The social and doctrinal importance of Saudi Arabia in Indonesian Salafi discourse." Austrian Journal of South-East Asian Studies 7.2 (2014): 217-236.
  6. MUSA, M.F., 2018. THE RIYAL AND RINGGIT OF PETRO-ISLAM: INVESTING SALAFISM IN EDUCATION. Islam in Southeast Asia: Negotiating Modernity, p.63. "Scholars have argued that the Islamic University of Madinah is the primary exporter of Wahhabi ideology, and has produced Salafi-inclined theologians, who later promoted the ideology throughout the world."
  7. "The Islamic University Received Institutional Accreditation Without Exception (in Arabic)". Sabq Online Newspaper. Retrieved 20 October 2017.

© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search